Hausa gyarawa

 
Gatari mai bakin kai

Gatari  Gatari  Abu ne da ake amfani da shi a wajen saran ice, yana da ƙota sannan yana da kai (ruwa) na ƙarfe.[1][2]

Misalai gyarawa

  • Gatarina ya karye wajen saran bishiyar kuka
  • Zan faskara itace da gatari

Karin Magana gyarawa

  • Gatari mai kwa’biya wahal da mai hawa

sama.

  • Allah ya tsari Gatari na da saran shuka
  • Guntun Gatarinka ya fi sari ka bani
  • Duk wanda ya ce zai haɗiye Gatari rike mai ƙota

Manazarta gyarawa

  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,11
  2. https://hausadictionary.com/gatari