Gauta Gauta  Yana ɗaya daga cikin abin marmari. Ɗanɗano shi yana da ɗaci.[1]

Misalai

gyarawa
  • Nura ya sayo gauta zai ci.
  • Mati Ya dasa gauta a gonarsa.

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,2