Hausa gyarawa

 
Gawayi na ci da wuta

Asalin Kalma gyarawa

Wataƙila kalmar gawayi ta samo asali ne daga harshen hausa.

Furuci gyarawa

Suna (n) gyarawa

Aikatau (v) gyarawa

Gawayi Gawayi  Dai ya kasance wani gefe ne na ƙonannan itace wanda sai'an ƙona bishiya ko itace ake samunsa.[1]

Fassara gyarawa

  • Turanci (English): charcoal
  • Larabci (Arabic): فحم - فحم
  • Faransanci (French): charbon

Manazarta gyarawa

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,45