Gazari furuci  na nufin wata nau'in tsintsiya wadda ake anfani da ita a kasar hausa, kuma ana kiranta da tsintsiyar kwakwa.