Gemu
Hausa
gyarawaGemu furuci (help·info) Wani gashin fuska ne dake fita a haɓan maza.[1]
Misalai
gyarawa- Gemu sai mazaje.
- Gemun tsohon yayi furfura.
Karin Magana
gyarawa- Ayi Magana gemu da gemu
- Idan gemun dan'uwan ka ya kama da wuta kayi kokari ka shafawa naka ruwa.
Manazarta
gyarawaA wasu harsunan
gyarawaEnglish: beard
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,14