Gidan Gyara Halinka
Hausa
gyarawaGidan Gyara Halinka furuci (help·info) wani gida ne da hukumar kasa ke ginawa tana dauke da jami'an tsaro,a na amfani da ita ne domin kai masu laifi da sauransu.[1]
- suna
jam'i. Kurkuku
Misali
gyarawa- alkali ya yanke ma 'yan fashi shekaru goma a kurkuku
manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN978978161157.P,00