Giginya a jikin bishiyar ta

Giginya  Giginya  Wata nau'in bishiyace dake yin manyan yaya. sannan ana iya ci a matsayin kayan marmari.[1]

Misalai

gyarawa
  • Yara sunje tsinkar giginya
  • Garba ya hau bishiyan giginya
  • Maryam ta na shan giginya.

Karin Magana

gyarawa
  • Na nesa ka sha Inuwar Giginya

A wasu harsuna

gyarawa
  • English - Deleb Palm[2]

Manazarta

gyarawa