Gida
Kai tsaye
Login
Saituttuka
Ba da kyauta
Game da Wiktionary
Hattara
Binciko
Gira
Harshe
Bin sawu
Gyara
Gira
Giraa
(
help
·
info
)
Wani gashi ne dake saman idanu.
[
1
]
Hoton gira
Misalai
gyarawa
Shehu ya aske gashin girar shi
Yan mata suna kwalliya da ja gira
Karin Magana
gyarawa
Garin neman gira an rasa ido
Manazarta
gyarawa
↑
Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa.
ISBN 9789781691157
.P,62