Girma  Girma   Yana nufin iya faɗi da tsawo na duk wani abu.[1]

Misalai

gyarawa
  • Yaro ya girma sosai.
  • Dutsen Abuja nada matuƙar girma.
  • Kauwar dawanau tanada girma matuƙa.

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,251