Giwa About this soundGiwa  Da Turanci (Elephant), Wata Dabba ce Mace, daga cikin dabbobin daji. Kuma ita ce Dabba mafi suna A Duniya.[1] [2]

giwa na wanka a ruwa
Suna jam'i. Giwaye.

Misalai

gyarawa
  • Ayarin giwaye a daji.
  • giwa uwar gayya.

karin Magana

gyarawa
  • Sahun giwa ya take na rakumi.

Sunan wata karamar hukuma ce a jihar Kaduna Najeriya.

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,55
  2. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.55. ISBN 9789781601157.