Gizaka
Hausa
gyarawaGizaka Gizaka (help·info) Ɗan ƙaramin dabba mai kama da tsutsa, yanada ƙafafuwa dayawa kuma yana da gashi.[1]
- Suna jam'i.Gizakai.
Misalai
gyarawa- Gizaka akan ganyen rama.
- Kulɓa ta haɗiye gizaka.
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,38