Goriba
hausa
gyarawaGoriba Goriba (help·info) wata bishiya ce ta gajera tanayin ƴyaya dayawa ana amfani da ita wajan magani.
- suna jam'i. Goribai
Misalai
gyarawa- Zamusare bishiyan goriban babammu yau
- Su tanko sunje gona ɗebo ƴaƴan goriba.
Karin Magana
gyarawaKwace Goriba a hannun kuturu baa wuya bane a hannun mata.
Fassara
gyarawa- turanci: Dum palm