Goro
Hausa
gyarawaGoro wani ɗan itaceya ne mai daraja wanda ake ci, kuma ana amfani dashi wajan raɗin suna ko biki.
Misali
gyarawa- Wannan goron na raɗin sunan yanbiyune bazan baka dukaba saidai nasamma.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,116
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,186