Goyo

  1. wani tsohon salo ne da mata ke amfani dashi wurin daukar 'ya'yansu susasu abayansu su dauresu da zani ko majanyi.
  2. yana nufin fitar da ɗa da masara takeyi

Misalai

gyarawa
  • Fati ta goya yaranta.
  • Masaran tayi goyo.
  • Bazan iya goyo a bayanaba wallahi ciwo yakemin.

Goyo

  1. ma'anar shine kadauki wani mutun ya koyi wani abu ya iya ya kware sosai

Misali

gyarawa
  • Audu goyon Abdullahi ne