Hausa gyarawa

Siffatau gyarawa

Gudu Kalma ce dake nuna tafiyar wani mutum ko dabba, ko kuma aiki, ko kuma a ce dukkan tafiyar da saurinta ya wuce sassarfa. [1] [2]

Fassara gyarawa

  • Turanci: Run

Misali gyarawa

  • Gudun Famfalaƙi

Manazarta gyarawa

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,153
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,235