Gulma
GulmaGulma (help·info) shine yin maganar mutum a bayan idon sa, sukar mutum ko munafurcin sa.[1]
Misalai
gyarawa- Audu yayi gulmar Lado
- An same su suna gulma a gidan biki
Karin Magana
gyarawa- Gulma ajali in ba aiba a mutu
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,86