Rukuni ko tawaga. A wata fahimtar ana danganta kalmar gungu ne ga tawagar Tantirai kamar ƴan fashi ko ɓarayi.

Misali

gyarawa
  • Gungun ƴan fashi
  • Jami'an ƴan sanda sun tarwatsa gungun ƴan ta'adda

Manazarta

gyarawa