Gunki mutum mutumi ne da akeyi na wasu mutane dan tunawa dasu kuma wa'ansu suna maidashi abin bauta. .[1]

Misali

gyarawa
  • Wasu fusatattun yan adawa sun karya gunkin Messi

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,186