Gurɓiya

gyarawa

wani nau'in ɗanɗano ne da ake samun shi a cikin farfesun nama,kamar naman kai irin naman rago ko na ɗan akuya.

Misali

gyarawa
  • zinnirah ta kira Ali mai gurɓiya.

jiya tasha gurɓiyar Ali ta kece da Gudawa.

  • Gurɓiya akwai dadi da gurasa.