Gurgu Gurgu  Shi ne mutumin da baya iya tafiya da ƙafafunsa duka ko kuma ɗaya daga cikinsu.

Suna jam'i. Guragu

Misalai

gyarawa
  • Gurgu na rarrafe da gwiwowin shi
  • Gurgu na tuƙa keke

Karin Magana

gyarawa
  • Gurgu kafi mai ƙafa iya shege