Bayani

gyarawa

gurunguntsi wani irin nau'in sinadarine shi ba kitse ba kuma ba ƙashi ba, domin yafi kitse ƙari amma bekai ƙashi Ƙarfi ba, shine a tsakiyar Karan hanci.

Misali

gyarawa
  • Kaga yaron yana rage kunya da ashasha
  • Ashasha tayi ƙarancin a kasuwa domin ya duba babu.