Guzuma
Hausa
gyarawaGuzuma Samfuri:errorSamfuri:Category handler na nufin duk wata dabba da ta cika tsufa ana iya kiran ta da suna guzuma. [1]
Misalai
gyarawa- Guzumar gidan mu ta kasa an yanka ta.
Karin Magana
gyarawa- Haihuwar guzuma ya kwance uwa kwance.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,37