Gwiwa  Gwiwa Mahada Sashen jiki tsakanin cinya da ƙasar ƙafa.[1]

Gwiwa Suna. Gwiwowi

Misalai

gyarawa
  • Sanya gwiwowinka a ƙasa
  • Gwiwa ta tana ciwo
  • Na buge a gwiwa

Karin Magana

gyarawa
  • Ƙashin gwiwa mai karo dakai saiya shirya

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,96