Gyara
Gyara gyara.wav (help·info) Yana nufin saita Wani abu da ya Lalace ya dawo bisa Tsari.
Gyara wanna kalma tana nufin ƙarin da ake yi idan ka sayi wani abu.
Misali
gyarawa- Bakanike yana Gyara motar malam Yusuf.
- Zan Kai Gyaran Wayata data Lalace wurin Mai gyara.[2]
Fassara
gyarawa- Turanci
Repair