Gyatsa wata alama ce da ake yi lokacin da aka ci abinci aka ƙoshi.

Misali

gyarawa
  • Aliyu yayi gyatsa bayan yasha ruwa.