Haɗin Gambiza wannan kalmar na nufin mutum ya haɗa kayan da ba iri ɗaya ba ko kuma wani abu daban daban.[1]