Ha'inci About this soundHa'inci  dai ya kasance wani kalmace da ake amfani da ita wajen nuna wan nan mutumin yayi yaudara wajen cin amana don cimma wani abu.[1]

Misalai gyarawa

  • Tambai yayi ha'inci wajen aikin.
  • Tayi ha'inci wajen cikinin fili.

Fassara gyarawa

  • Turanci: Fraud

Manazarta gyarawa