Habaici
HabaiciHabaici (help·info) Kalmomi ne da ake amfani da su wajen muzantawa ko tozarta mutum a fakaice musamman idan ana son a sa mutum baƙin ciki ko kuma ya ji haushi sai a dinga yin magana a kan abinda ya shafe shi ko kuma wasu ɗabi'unshi ko halayyar sa.
Misalai
gyarawa- Habaici Yaren mata.
- Bana habaici ai.
- Na tsani mutum mai yawan habaici wallahi.