Hadda About this soundHadda  salo ne na amfani da zuciya wurin kiyaye abu, mutum yakan faɗi ko karanta abu batareda ya duba takardu ba. [1]

Misalai

gyarawa
  • Anyi saukar haddan musa yau
  • Ado ya haddace Alqur'ani.

fassara

  • Larabci:حفظ
  • Turanci: memorization

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,169