Haila wani jini ne da mata suke yi lokaci bayan lokaci, Kuma ana Kiranshi da jinin al'ada. [1] [2]

Misali

gyarawa
  • Talatu bata azumi saboda tana haila.
  • Ladidi bata karatun Alqur'ani saboda tana haila.
  • Jimmai bata salla saboda tana haila.

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,107
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,170