Hakuri
Hausa
gyarawahakuri Hakuri (help·info) yafiya da kuma juriya\juriya akan wani abu
Suna
gyarawaHaƙuri Halayya ce da ake amfani da ita domin yin yafiya ko afuwa ga Wanda ya yi laifi. [1] [2] [3]
- Fassara turanci: patience
Misalai
gyarawa- Lado yana da Haƙuri sosai.
- Malami ya yi haƙuri da ɗalibansa.
Karin Magana
gyarawa- Mai haƙuri wataran zai dafa Dutsen har ya sha romonsa.
- Haƙuri maganin zaman duniya.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,124
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,199
- ↑ https://www.translate.com/dictionary/hausa-english/hakuri-7780401