Hali
Hausa gyarawa
Wataƙila kalmar hali ta samo asali ne daga harshen Hausa.
Furuci gyarawa
Suna (n) gyarawa
Aikatau (v) gyarawa
Wannan kalmar na nufin "Ɗabi'a" watau yadda mutum ke gudanar da mu'amallarsa da sauran jama'a. Da kuma daɓi'ar mutum ta yau da kullum.[1]
Fassara gyarawa
- Turanci (English): Attitude, behaviour
- Larabci (Arabic): sulukun - سلوك
- Faransanci (French): manière
Karin Magana gyarawa
- Hali zanan dutse
Manazarta gyarawa
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 14. ISBN 9789781601157.