Halwa
HalwaHalwa.ogg (help·info) Yanayi na zama cikin kadaici a wani guru musamman don komawa ga ubangiji a addini[1][2]
Misalai
gyarawa- Na shiga halwa a lokacin rasuwan banana
- Malam Tukur ya shiga halwa
Fassara
gyarawa- Turanci: Solitude
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,50
- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=solitude