Hammata wani wurine wanda yake a jikin mutum wanda yake tsakanin kafada da awaza yakan fitar da gashi ajiki. Da turanci kuma ana kiranshi da Armpit.[1]

Hammata




Misali

gyarawa
  • Hammata ya bushe saboda iska.

Manazarta

gyarawa