Hankali
Hausa
gyarawaHankali wani ɓangare ne na tunanin ɗan Adam dake ban-bance masa a dai-dai da rashin dai-dai dasanin yakamata kubai kamataba.[1]
Misali
gyarawa- Kabiru yaro ne mai Hankali.
- Mai hankali shiyasan inda ke mai ciwo.
Kalmomi masu kusanci da ma'ana
gyarawa- Nutsuwa
- zurfin tunani.
- hangen nesa.
- Ilimi aiki da shi.
Fassara
gyarawa- Turanci:Sense
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.