Hanya
Hausa
gyarawaSuna
gyarawaHanya Tilo:Hanyoyi,jam'i:hanya wani wuri ne da ake amfani da ita dan wuce wa.
misali
gyarawa- Munbi ta hanyar kaduna munje kano.
- Hanyar da muka bi bata da kyau.
karin magana
gyarawa- kowa ya hau hanya zai wuce.
fassarori
gyarawa- turanci:road
- larabci:
Manazarta
gyarawa[1]A
- ↑ Al kamusu: Hausa Dictionary,Koyon turanci ko larabci,cikin wata biyu,wallafawar: Muhammad Sani Alliyu,ISBN:97-978-56285-9-3