Hanzari, Hanzarta About this soundHanzari  saurin yin wani abu ba tare da jan lokaci ba ko kuma ace gaggawar yin abu.

Misalai

gyarawa
  • Lado ya cika hanzari.
  • Wajen hanzari ya faɗi.

Karin Magana

gyarawa
  • Wani hanzari ba gudu ba.