Haraji About this soundFuruci  Kalman Haraji wata hanya ce da gwamnati ke amfani da Ita wajen Samun Kuɗin shiga dan gudanar da aiyukan dasuka shafi gyaran Kasa. [1] [2]

Misalai

gyarawa
  • Gwamnati ta samu kuɗi sosai ta hanyan haraji.
  • Wajibi ne ko wani ɗan kasa ya biya haraji.

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,185
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,276