Hari
Hausa
gyarawaHari na nufin kai farmaki zuwa wani wuri, gida, gari da sauran su, da nufin kamawa ko ƙwacewa. [1] [2]
Fassara
gyarawa- Turanci: raid
- Suna jam'i. Hare-hare
Misalai
gyarawa- Mayaƙa sun kai hari da sanyin safe.
- Najeriya ta bayyana kai hari a maɓoyar yan ta'adda.
- Maharbi ya hari tsuntsu a sama.
- Jami'an tsaro sun kai hari a maɓoyar ƴan shaye-shaye.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,149
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,219