Hasbiya About this soundHasbiya  Wata tsuntsuwa ce mai kama da tantabara.[1]

Hasbiya mai launuka da yawa

Misalai

gyarawa
  • Wasu bakin hasbiya sunzo sun hade da tantabarun gidan mu

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,128