haske
(an turo daga Haske)
Hausa
gyarawaHaske Haske (help·info) shi ne abinda ke sanya faruwar gani, idan ba haske babu gani. Kishiyar haske shine Duhu. [1] [2]
Misali
gyarawa- Haske maganin duhu; ma'ana, idan haske yazo dole duhu ya ɓata.
- kunna mana haske ko kashe mana haske.
sifa
gyarawahaske abu mai ɗauke da haske.
Karin Magana
gyarawa- Haske maganin duhu
Fassarori
gyarawa- Turanci: light
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,100
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,157