Hatimi
Hausa
gyarawaHatimi Hatimi (help·info) Wata irin alama da akanyi akan takarda ko wasiƙa domin nuna darajar takardar. [1] [2]
- Suna jam'i.Hatumai
Misalai
gyarawa- Sarki ya buga Hatimi
- Wasiƙa ba hatimi bata cika ba
- Da hatimi dauke ni suna na
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,157
- ↑ https://hausadictionary.com/hatimi