HatsaniyaAbout this soundHatsaniya  Shi ne wani karamin tashin hankali wanda ya ake yi da baki ko makamancin hakan. [1] [2]

Fassara

gyarawa
  • Turanci: quarrel

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,26
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,40