Bayani

gyarawa

Haushi na nufin kishiyar farin ciki ko murna, wanda yanayi ne na rashin daɗi wanda yake gimtse annashuwa.

Misali

gyarawa
  • Kaga yaro mai ban haushi.
  • Adam yaban Haushi wallahi.