Hawainiya
Hawainiya Hawainiya (help·info) Dabba daga cikin dangin ƙadangaru.[1] [2]
Misalai
gyarawa- Yana tafiyan hawainiya.
- Kalar hawainiya ya saje da na ganyen bishiya.
- Hawainiya tayi sak da kalar ciyawa
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,26
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.26. ISBN 9789781601157.