Hayaniya
Hayaniya hayaniya ko surutu da Turanci (noise). ma'ana ko maganganu. [1] [2]
Misalai
gyarawa- Yaron nada hayaniya dayawa
- Dan Kande bashi da hayaniya
Fassara
gyarawa- Turanci: Squabble
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,48
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,73