Hula
HulaHula (help·info) Wani nau'in tufafi ne da mutum ke ɗaurawa a kansa don rufe saman kansa wato tsakanin goshi zagaye zuwa keya. Ana kiran ta da Tagiya a da. [1] [2]
- Suna jam'i. Huluna
Misalai
gyarawa- Ango ya sanya Hula
- Hula akan waziri
- Malami ya sanya hula.
- Hula cikon ado
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,23
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,36