Hular Kwano
Hular-kwano Hular-Kwano (help·info) dai ya kasance wani nau'i ne na hula wanda mutane ke amfani dashi wajen kare kansu wanda kuma injiniyoyi, masu a caɓa da dai sauran su suke amfani dashi wajen kare kansu.[1]
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/d/d3/Helmet-Integral-Patrick-Tambay-byRundvald.png/220px-Helmet-Integral-Patrick-Tambay-byRundvald.png)
Misalai
gyarawa- Mai babur ya sanya hular-kwano don kariya.
- Doka ce kowane mai babur ya sanya hular-kwano.
Fassara
gyarawa- Turanci: Helmet