Idarwa About this soundIdarwa  dai ya kasance wani kalmace da take nuna kammala ko gama wani abu ko aiki.[1]

Misalai

gyarawa
  • Ana Idarwa da zaman sulhun ya wuce.

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Finished

Manazarta

gyarawa