Igabi wata ƙaramar hukumace wacce tafi kowace karamar hukumar jihar Kaduna yawan jama'a. Sannan kuma sunan wata babban kyauyene acikin karamar hukumar